SPECIAL NUMBER DA ALFANUN TA

ALBISHIR DIN KU KANAWA!!!

Ga wata dama tana zuwa da ba kasafai ake samun irin ta ba.

Shin ko ka taba mallaka ko jin labarin layin waya da ake yiwa lakabi da suna SPECIAL NUMBER?

Ka taba mallaka jin labarin wasu layikan waya POL COM da CUG?

Shahararren kamfanin na wato Airtel Nigeria ya zo maku amsoshin tambayoyin dake sama.

MENE NE SPECIAL NUMBER?

Special number layi ne na musamman da ba kasafai ake samun irin sa ba, layi ne da kamfani take bugawa domin saukakawa kwastomomi wajen haddace lambobi.

ALFANUN SPECIAL NUMBER


1. Manyan mutane, yan kasuwa, gidajen Radiyo da na Talabijin suna amfani da special numbers don saukaka mu'amala ga abokan hulɗar su.

2. Special number yana da kwarjini da burge mutane a duk lokacin da ake karanta shi.

3. Yana zuwa da wasu damammaki da ba a cika samu a layika gama gari ba.

4. Yana zuwa da fasaha mafi ƙarfi wato wajen kira da saurin shiga yanar gizo wato 4G LTE.

5. Yana zuwa da "double data offer" ma'ana za'a riɓanya adadin datar da aka saya har sau biyu ko ma sau uku misali, idan ana sayen 1.5GB akan N1000, za'a samu 3GB ko 4.5GB akan N1000. Babu kokwanto saboda yanzu haka da shi muke aiki.

6. x8 Bunos na kuɗin da a ka loda don kiran kowane network da yan uwa da abokan arziki.

7. Smart Card ne (Three in one), yana zuwa da yanka uku kamar haka; Nano, Micro da Standard. Kenan ana iya sanya shi a kowace irin waya a fadin duniya ba tare da fargaban rasashi ba wajen yankawa.

8. Farashi mai rahusa.

Ga misalin wasu daga cikin Special Numbers da muke da su a kasa.

0802*7777**
08027**7777
0802666****
080888222**
080888777**
0808888****
0808888**8*
081**999222
070*666444*

A post na gaba zamu zo maku da bayani akan layin POL COM da CUG. Za mu kawo bayanai dalla dalla game yadda ake mallakan shi da yadda ake yin kira kyauta 0.00.

Idan kai mazaunin Kano ne ko na Kaduna kuma kana bukatar irin wadannan layi, yi comment da #InaCiki.

Ga wadanda ba yan Johohin da muka ambato ba, Idan ku ma kuna bukatar wannan dama ta zo jihar ku, yi comment da #AnaTare.

Wannan dama zata fara aiki daga ranar Litinin 20/8/2018 zuwa Juma'a 24/8/2018.

Bayanin farashi da wurin haduwa zai biyo bayan an tuntube mu.

Lambar tuntuba; Kira, WhatsApp ko Takaitaccen Saƙo:
09077744401.

#AnFara #Kanawa #BarkaDaSallah #POLCOM #CUG #InaCiki #AnaTare

Comments

Popular posts from this blog

GARABASA

MENE NE 4G LTE?

HASASHEN KIMIYYA 8 DA SUKA FARU A ZAHIRI